Loading the player...


INFO:
Alhaji Atiku, wadda ya tsaya takarar shugaban kasa karo na biyar bayan dawowar Najeriya dimokraddiya a shekarar 1999, a zaben da aka gudanar a shekarar 2023, ya ce “insha Allahu” da aka yi masa tambayar ko zai tsaya takara a zaben 2027.
Zan Tsaya Takarar Shugaban Kasa A Zaben 2027 –Atiku Abubakar